• Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka

  • Jan 1 2025
  • Length: 28 mins
  • Podcast

Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka

  • Summary

  • A da soyayya na kafuwa ne sakamakon gaskiyar mutum, ko nasabarsa, ko tarbiyyarsa ko kuma riko da addininsa.

    Mace kan so saurayinta ko da kuwa ba shi da ko anini, a wasu lokutan ma ko da wani mai hannu da shuni ya fito takan tubure ta ki shi.

    Sai dai a wannan zamani mata da dama kan fito fili suna bayyana irin saurayin da suke so, a galibin lokuta mai abin hannu.

    Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan matan wannan zamanin na kin auren talaka.

    Show More Show Less

What listeners say about Dalilan Da Suka Sa Matan Wannan Zamanin Ba Sa Son Talaka

Average Customer Ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.

In the spirit of reconciliation, Audible acknowledges the Traditional Custodians of country throughout Australia and their connections to land, sea and community. We pay our respect to their elders past and present and extend that respect to all Aboriginal and Torres Strait Islander peoples today.