• Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa

  • Dec 4 2024
  • Length: 32 mins
  • Podcast

Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa

  • Summary

  • Kishin kasa na cikin abubuwan da shugabanni, da sauran masu ruwa da tsaki suke kira ga ’yan Najeriya a kullum a kansu.

    Muhimmancin kishin kasa ga cigaban al’umma, musamman a kasa mai kabilu da addinai daban-daban irin Najeriya, abu ne da ba zai misaltu ba.
    Sai dai alamu na nuna cewa yan Najeriya sun fi nuna kishin kabilun da suka fito idan aka kwatanta da kishin kasar da suke da shi.

    Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne kan wannan batu.

    Show More Show Less

What listeners say about Abin Da Ya Sa ’Yan Najeriya Suke Kishin Kabila Fiye Da Kasa

Average Customer Ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.

In the spirit of reconciliation, Audible acknowledges the Traditional Custodians of country throughout Australia and their connections to land, sea and community. We pay our respect to their elders past and present and extend that respect to all Aboriginal and Torres Strait Islander peoples today.